Skip to main content

SAYYIDA RAHMATULLAHI NIASSE RTA (1)


 SAYYIDA RAHMATULLAHI NIASSE RTA (1)

Kyakkyar dabi'a yana daga cikin siffofin da akan gane waliyyi dasu acikin wannan zamanin kamar yadda Shehu RTA ya tabbatar. Acikin irin Quduban da muka riska a wannan zamanin Sune 'ya'yan Shehu RTA. 

Cikin 'ya'yan Shehu RTA sai mukayi gamdatakar da Sayyida Rahmatullahi Niasse RTA wacce tazama uwa ga dukkan makarancin Diwanin Shehu RTA. Bayin Allah sunyi shaidar Sayyida wajen karamci da jawo mutane a jiki wannan kuma shine halin mahaifinsu.

Babu shakka duk abunda zamu fada anan bazai wadatar ba har sai mai karatu ya zauna dasu don yakara fahimtar rubutuna. Yana daga cikin hali irin nasu matukar Karamci hatta ga wanda babu abunda yahada su

 وما قلت قولي شاطحا متبجها - وما مسني سكر يغيب عقليا

Iya Kyakkawar muamala tsakanin ta da makaranta Diwani ya isheka sanin darajar su. Babu abunda zaizo na alkhairi wanda bazasu tunamu ba.

A lokacin Diwanin kasa da kansu suke shiga kitchen don a dafa ma muridai abinci, su raba abinci da kansu, kuma su baka abunda zai isheka na guzuri.

Abba Shuaibu Attijjaniy

Comments

Popular posts from this blog

NATIONAL DIWANI

 NATIONAL DIWANI 

NATIONAL DIWANI MAIDUGURI 2023

  NATIONAL DIWANI MAIDUGURI 2023

SUNAYAN "YA"YAN SHEHU IBRAHEEM INYASS R.T.A GUDA (75)

SUNAYAN "YA"YAN SHEHU IBRAHEEM INYASS R.T.A GUDA (75)                  DAGA    ZAWIYYA KUSFA  1.shehu abdullahi inyass  2.shehu ahmad dam inyass  3.shehu ahmad tijjani inyass  4.shehu muhammadul mahi inyass  5.shehu muhammadul amin inyass  6.shehu muhammadu muj'taba inyass  7.shehu muhammadu nazir inyass  8.shehu muhammadu hadi inyass  9.ehehu muhammadul makiyu inyass  10.shehu muhammadul mamunu inyass  11.shehu muhammadul akibu inyass  12.shehu muhammadul muntaka inyass  13.shehu muhammadul arabi inyass  14.shehu muhammadul mukhtar inyass  15.shehu muhammadu nasir inyass  16.shehu muhammadul mahdi inyass  17.shehu muhammadu murtadha inyass  18.shehu muhammadu shafi'u inyass  19.shehu muhammadan takiyan khairul bariyati inyass  20.shehu muhammadul ahad inyass  21.shehu muhammadu abdurrahim inyass  22.shehu muhammadu kuraish ...