Skip to main content

Posts

Showing posts from April, 2024

NATIONAL DIWANI MAIDUGURI 2023

  NATIONAL DIWANI MAIDUGURI 2023

JAN HANKALI GAME DA SALLAR ASUBAH .... KARANTA ✍️

  JAN HANKALI GAME DA SALLAR ASUBAH   .... KARANTA ✍️  • Sallar Asubah itace Mafi Alkhairi Fiye da Bacci , Mu rage Bacci Don Mu ribanta da Goben mu,  • Bacci Amsawar Zuciya  ne Ita Kuwa Sallah Amsawar kiran Ubangiji ne  • Shi Bacci mutuwa ne Ita Kuwa Sallah Rayuwa ce  • Shi Bacci Hutu ne na gangar Jiki Sallah Kuwa hutu ne na Ruhi  • Bacci  da Mumini da kafiri Duk Suna Yinsa Ita Kuwa Sallah  Musulman kwarai sune Kadai ke yinta. Masu tashi lokacin ketowar Alfijiri  sun Rabauta , Fuskarsu kuma ta Haskaka Goshinsu kuma Yayi Haske da Kyalli , Lokacinsu kuma yayi Albarka, idan Kana cikinsu toh Ka godewa ALLAH da Ya Fifita ka, Idan Kuwa baka cikinsu toh Ka Roki ALLAH Ya saka Cikin su,  MENENE YAFI ALFIJIR  KYAU ? • Farillarsa {Sallar Asuba} zata Saka ka Acikin Kulawar Ubangiji  • Sunnarsa (Rak'ataanil fajr) tafi Duniya  da Abinda Ke Cikinta {Hadeeth}  •️ Ita Sallar Asubah da Mala'iku masu aikin dare da Mala'ik...

EPISODE 3 Diwani Tare Da Fassara Daga Malam Salihu Baradi Maiduguri Ayi Sauraro Lafiya

 EPISODE 3 Diwani Tare Da Fassara Daga Malam Salihu Baradi Maiduguri Ayi Sauraro Lafiya

NATIONAL DIWANI 2024 KANO STATE NIGERIA

 NATIONAL DIWANI 2024 KANO STATE NIGERIA

EPISODE 2 Diwani Tare Da Fassara Daga Malam Salihu Baradi Maiduguri Ayi Sauraro Lafiya

  EPISODE 2 Diwani Tare Da Fassara Daga Malam Salihu Baradi Maiduguri Ayi Sauraro Lafiya

BAYANIN SHEHU RTA AKAN SALATIL FATIHI (1)

 BAYANIN SHEHU RTA AKAN SALATIL FATIHI (1) Shehu rta yake cewa: ita Salatil fatihi Al'amari ne na ubangiji wanda hankali baya shigansa, sai dai cewa ita ta sauka ne ta hanyar ilhama, sau dayawa kuwa ma'anar wahayi takan zama ilhama.  1. Akwai wahayin da Allah yakeyi a cikin hakkin Annabawa وَمَا كَانَ لِبَشَرٍ أَنْ يُكَلِّمَهُ اللَّهُ إِلَّا وَحْيًا (الشورى 51) Ma'ana: Ɗan Adam bai kasance wanda Allah zaiyi magana dashi ba saidai ta hanyar wahayi. 2. A cikin Hakkin Waliyai, Allah yana cewa:   وَإِذْ أَوْحَيْتُ إِلَى الْحَوَارِيِّينَ (المائدة 111) Ma'ana "A yayinda nayima  Hawariyawa wahyi 3. A cikin hakkin Ɗan Adam Allah yana cewa:  وَأَوْحَيْنَا إِلَىٰ أُمِّ مُوسَىٰ أَنْ أَرْضِعِيهِ (القصص 7) Ma'ana :Munyi wahyi zuwa ga Mahaifiyar Musa (Annabi) da ta shayar dashi. 4. A hakkin sauran dabbobi Allah yana cewa: وَأَوْحَىٰ رَبُّكَ إِلَى النَّحْلِ (النحل 68) Ma'ana: ubangijinka yayi wahayi izuwa ga Kudan zuma. Muradi da wahayi anan shine Ilhama, shiriya da Shiry...

NATIONAL DIWANI BICHI KANO STATE 2022

 

SAYYIDA RAHMATULLAHI NIASSE RTA (1)

  SAYYIDA RAHMATULLAHI NIASSE RTA (1) Kyakkyar dabi'a yana daga cikin siffofin da akan gane waliyyi dasu acikin wannan zamanin kamar yadda Shehu RTA ya tabbatar. Acikin irin Quduban da muka riska a wannan zamanin Sune 'ya'yan Shehu RTA.  Cikin 'ya'yan Shehu RTA sai mukayi gamdatakar da Sayyida Rahmatullahi Niasse RTA wacce tazama uwa ga dukkan makarancin Diwanin Shehu RTA. Bayin Allah sunyi shaidar Sayyida wajen karamci da jawo mutane a jiki wannan kuma shine halin mahaifinsu. Babu shakka duk abunda zamu fada anan bazai wadatar ba har sai mai karatu ya zauna dasu don yakara fahimtar rubutuna. Yana daga cikin hali irin nasu matukar Karamci hatta ga wanda babu abunda yahada su  وما قلت قولي شاطحا متبجها - وما مسني سكر يغيب عقليا Iya Kyakkawar muamala tsakanin ta da makaranta Diwani ya isheka sanin darajar su. Babu abunda zaizo na alkhairi wanda bazasu tunamu ba. A lokacin Diwanin kasa da kansu suke shiga kitchen don a dafa ma muridai abinci, su raba abinci da kansu, k...

EPISODE 1 Diwani Tare Da Fassara Daga Malam Salihu Baradi Maiduguri Ayi Sauraro Lafiya

 

SUNAYAN "YA"YAN SHEHU IBRAHEEM INYASS R.T.A GUDA (75)

SUNAYAN "YA"YAN SHEHU IBRAHEEM INYASS R.T.A GUDA (75)                  DAGA    ZAWIYYA KUSFA  1.shehu abdullahi inyass  2.shehu ahmad dam inyass  3.shehu ahmad tijjani inyass  4.shehu muhammadul mahi inyass  5.shehu muhammadul amin inyass  6.shehu muhammadu muj'taba inyass  7.shehu muhammadu nazir inyass  8.shehu muhammadu hadi inyass  9.ehehu muhammadul makiyu inyass  10.shehu muhammadul mamunu inyass  11.shehu muhammadul akibu inyass  12.shehu muhammadul muntaka inyass  13.shehu muhammadul arabi inyass  14.shehu muhammadul mukhtar inyass  15.shehu muhammadu nasir inyass  16.shehu muhammadul mahdi inyass  17.shehu muhammadu murtadha inyass  18.shehu muhammadu shafi'u inyass  19.shehu muhammadan takiyan khairul bariyati inyass  20.shehu muhammadul ahad inyass  21.shehu muhammadu abdurrahim inyass  22.shehu muhammadu kuraish ...

NATIONAL DIWANI

 NATIONAL DIWANI